Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Yelwa a Jamus – DW – 09/21/2024
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaJamus

Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Yelwa a Jamus

Abdul-raheem Hassan AMA/ LM
September 21, 2024

Yayin ziyararsu a Jamus, manyan malaman Addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Farfesa Mansur Isa Yelwa sun yi tsokaci kan dangantaka tsakanin ma'aurata da ke zaune a kasashen Turai.

https://p.dw.com/p/4kpjE