Gaskiyar Magana: Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi – DW – 09/13/2024
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Gaskiyar Magana: Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi

September 13, 2024

Tattaunawar ta wannan lokaci ta mayar da hankali kan ambaliyar ruwa da ta yi ta'adi a Maiduguri da ke Najeriya gami da sauran matsalolin da sauyin yanayi ya haifar.

https://p.dw.com/p/4kap3