Shirin Yamma na 26.10.2020 – DW – 10/26/2020
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaAfirka

Shirin Yamma na 26.10.2020

SK2 / S02SOctober 26, 2020

Wata 'yar asalin kasar Saliyo da ke fafutukar yaki da yi wa mata kaciya, wato female genital mutilation da Turancin Inilishi ko kuma FGM a takaice, ta lashe kyautar 'yanci ta Jamus. An karrama matar mai suna Rugiati Turay a karshen mako da kyautar Theodor Haecker da birnin Esslingen na Jamus:

https://p.dw.com/p/3kT6y