Shirin yamma 31.05.2019 – DW – 05/31/2019
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 31.05.2019

Yusuf Bala Nayaya
May 31, 2019

Kamar yadda suka saba a kowace Juma’a ta karshen Azumin Ramadan, a ranar Juma'an nan mabiya mazahabar Shi’a a Jamhuriyar Nijar sun gudanar da wani gangami a Yamai inda suke kira da a sako Malam Ibrahim Zakzaky a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3JaHo