Shirin yamma 04.10.2018 – DW – 10/04/2018
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 04.10.2018

October 4, 2018

A cikin shirin za a ji cewar a kasar Kamaru, magoya bayan jam'iyya mai mulki ta Shugaba Paul Biya sun kai ziyarar yakin neman zabe yankin da ke amfani da turancin Ingilishi duk da barazanar da ake fuskanta daga bangaren 'yan aware. A jamhuriyar Nijer ana takun saka tsakanin kungiyoyin dake kula da asibitoci na COGES da kuma gwamnati.

https://p.dw.com/p/360Tv