Shirin rana 31.10.2018 – DW – 10/31/2018
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 31.10.2018

Yusuf Bala Nayaya
October 31, 2018

A shirin za a ji jami'an tsaro a Najeriya sun kama 'yan Shi'a kimanin 400 saboda zargin su da mallakar makamai da suka hadar da bam da ake hadawa da kwalba lokacin zanga-zangar da suka yi a Abuja.

https://p.dw.com/p/37S2N