Shirin Rana 09.11.2018 – DW – 11/09/2018
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 09.11.2018

November 9, 2018

Cikin shirin za a ji yanda ‘yan Najeriya ke martani kan wasu kalaman da mahukunta suka yi, da suka ce suna kashe miliyoyin Nairori duk wata, wajen ciyar da shugaban kungiyar ‘yan Shi’a, Malam Ibrahim El Zakzaky.

https://p.dw.com/p/37y4p