Saurari shirin rana na DW na 25.11.2016 – DW – 11/25/2016
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 25.11.2016

Salissou Boukari
November 25, 2016

A cikin shirin za a ji cewa babban kotu da ke Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya, ya dage shari'ar jagoran kungiyar 'yan Uwa Musulmi watau 'yan Shi'a na Najeriya Shekh Ibrahim Zakzaky da matarsa ya zuwa ranar Juma'a 02.12.2016.

https://p.dw.com/p/2TFrH