Saurari shirin DW na rana na 04-01-2018 – DW – 01/04/2018
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 04-01-2018

Gazali Abdou Tasawa
January 4, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya 'ya'yan mabiya mazahabin Shi'a sun gudanar da zanga-zanga a Abuja suna masu neman a sako mutanensu da aka tsare tare da hukunta wadanda suka aikata kisan 'yan kungiyar Shi'a a Zariya.

https://p.dw.com/p/2qLaK