Kamaru ta kori manyan hafsoshin sojinta biyu – DW – 06/04/2015
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kamaru ta kori manyan hafsoshin sojinta biyu

Kindzeka, Moki/Lateefa Mustapha Ja'afar/PAWJune 4, 2015

Gwamnatin ta kori hafsoshin ne bayan sun sace kayan da aka tanada domin yakar kungiyar Boko Haram, da tallafawa masu gudun hijira

https://p.dw.com/p/1Fbt9